Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Sakataren CUPP, Mark Adebayo, ya gargaɗi jam'iyyun adawa su haɗe muddin suna son ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027 a cikin hirar yau 20 ga Afrilu, 2026.
'Ya'yan jam'iyyar APC da ke zaune a Ingila sun kai wa Bola Tunubu, shugaban kuma jigon jam'iyyar ziyara a gidansa bayan kwana biyu da saukarsa birnin Ingila.
Cece kuce da ake ta yamaɗiɗi da shi tsawon watanni a jihar Akwa Ibom ya ƙare, gwamnan jihar ya bayyana sunan wanda yake son ya gaje kujerarasa ta gwamna a 2023.
Fadar shugaban kasa tace tsokacin da jam'iyyar PDP ta yi game da fasa kai ziyara Zamfara da shugaba Muhammadu Buhari yayi alamar neman rikici ne da rigima.
Babu abin da yake nuna tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya yi ritaya daga siyasa. Idan ya fito takara, akwai kalubale akalla 6 a gabansa.
Kila APC ta kyale ‘Yan Arewa su nemi tikitin shugaban kasa bayan ta shiga tsilla-tsilla. Babu tabbacin ‘dan takarar shugaban kasar da za a tsaida zai bar Arewa.
Jam’iyyar APC tana neman Gwamnan PDP da za tayi wuf da shi, ta na harin na Akwa Ibom bayan jihohin Ebonyi da Kuros Riba, an roki gwamna Udom Emmanuel ya bar PDP
Sanata Solomon Ewuga ya ba Goodluck Jonathan shawara ya yi watsi da masu ce masa ya sake takara. Ewuga ya tabbatar da cewa zai tsaya takarar gwamnan Nasarawa.
Iyorwuese Hagher ya sanar da Edwin Kiagbodo Clark shirin Bukola Saraki na takara a 2023 yayin da suka gana da Clark tare da su Solomon Ewuga, Bello Adokwe jiya.
Yemi Osinbajo ya samu goyon-bayan PDP, Mataimakin Gwamna ya ce su na tare da shi. Philip Shaibu ya nuna goyon bayansa a lokacin da Osinbajo ya ziyarci Edo.
Siyasa
Samu kari