Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ba jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tabbacin cewa kwanan nan za ta tarbi masu sauya sheka daga jam'iyyu.
‘Yan ‘The 2022 Committee’ sun yi kwana da kwanaki su na taro a Legas. Makasudin zaman na su shi ne ganin yadda za a shawo kan matsalolin kasar nan kafin 2023.
Shugaban RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya nunawa mataimakin shugaban Najeriya cewa ya shiga takarar 2023 domin ya duba masa gabansa, hakan zai cakuda lissafin APC.
Sanata Biodun Olujimi ta fara barin Jam’iyyar hamayya ta PDP. Olujimi ta kafa kwamiti da zai ba ta shawarar matakin da ya kamata ta dauka a tafiyar siyasarta
Daniel Bwala ya ce idan Asiwaju Bola Tinubu yana takara, ba za a ga Yemi Osinbajo ba domin mataimakin shugaban kasar ba zai iya kalubalantar tsohon mai gidansa.
Shugaban kungiyar gwamnonin yankin kudu a Najeriya kuma gwamnan Ondo ya gargadi ceqa wajibi ne a mika jagorancin Najeriya ga mutumin da ya fito daga kudu a 2023
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da safiyar yau Talata ya shiga jihar Kebbi dake arewacin Najeriya, ya samu gagarumin goyon bayan shugabannin PDP.
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a Gusau, babban birnin jihar Zamfara ta yi fatali da karar da aka shigar gabanta dake kalubalantar sauy ashekar Matawalle.
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Filato, Hon. Latep Dabang ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Siyasa
Samu kari