Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Manyan arewa sun halarci jana'izar Sanata Aruwa, hotuna
Breaking
Manyan arewa sun halarci jana'izar Sanata Aruwa, hotuna
daga  Mudathir Ishaq

Da ranar yau, Lahadi, ne aka yi jana'izar marigayi Sanata Ahmad Mukhtar Aruwa a garin Kaduna. Jana'izar ta samu halartar manyan arewa da suka hada da masu tsofi da Shugabanni masu ci, 'yan siyasa, 'yan kasuwa, malaman addini da ja

2019: Magu ya fadi 'yan siyasar da ya dace 'yan Najeriya su zaba
Breaking
2019: Magu ya fadi 'yan siyasar da ya dace 'yan Najeriya su zaba
daga  Aminu Ibrahim

Ibrahim Magu, mukadashin shugaban hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa zagon kasa EFCC ya yi kira da 'yan Najeriya su zabi adalan shugabanni ba tare da yin la'akari da jam'iyyun siyasar da suke takarar a karkashin su ba a 2019.

2019: An samu katin zabe 700 a hannun wasu bakin haure
2019: An samu katin zabe 700 a hannun wasu bakin haure
daga  Mudathir Ishaq

A cigaba da aikin hukumar kula da shige da fice ta kasa (NIS), shugaban hukumar na kasa, Muhammad Babandede, ya sanar da cewar sun yi nasarar kwace katunan zabe kimanin 700 daga hannun wasu bakin haure dake zaune a Najeriya. Moham

Taron dangi ba zai razana mu ba ko kadan - APC
Taron dangi ba zai razana mu ba ko kadan - APC
daga  Aisha Musa

Magoya bayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun mayar da martani ga matakin da hadakar jam'iyyun adawa suka zartar na marawa dan takarar babbar jam'iyyar adawa ta kasar wato PDP.

Ba wan, ba kanin: Jam'iyyar AA taki amincewa da surukin Rochas
Breaking
Ba wan, ba kanin: Jam'iyyar AA taki amincewa da surukin Rochas
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban jam'iyyar Action Alliance Party (AA) na kasa, Tunde Tunde Anifowose-Kelani ya ce Nwosu ba dan jam'iyyar AA bane ballantana jam'iyyar ta bashi tikitin takara a jihar Imo. Nigerian Tribune ta ruwaito cewa Tunde Anifowose-Ke