Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Dr Kamal Kharrazi ya rasu bayan wani harin da Amurka da Isra'ila suka kai gidan shi bayan kashe matar shi a kwanakin baya.
Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Dr Kamal Kharrazi ya rasu bayan wani harin da Amurka da Isra'ila suka kai gidan shi bayan kashe matar shi a kwanakin baya.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
Takwaran Ganduje da manyan ‘Yan siyasa sun yi tir da rabo fadar Kano da aka yi. Daga cikin wadanda su kayi babatu akwai Babban Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan Najeriya da dama sun yi cece kuce tare da musayar ra’ayi game da nadin da shugaba Buhari yayi ma Hannatu, inda wasu ke ganin bata da wani kwarewa a kowanne fanni, don haka menene dalilin da yasa Buh
Da yake lissafa matakan da gwamnatin Buhari ta dauka a ranar Lahadi a Abuja, kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewar gwamnatin tarayya ta dukufa wajen kawo karshen kalubalen tsaro da kasar nan ke fuskanta. "Gwamnatin
Za ku ji yadda Sarkin Kano ya samu kan sa cikin babbar matsala da Gwamna domin har yanzu akwai yiwuwar cewa za a maka Sarkin Kano a gaban kotu a game da yadda aka batar da kudin Masarautar Kano.
Wani kwakwaren likitan da ke aiki a Asibitin Koyarwa na Jami'ar Ilorin (UITH), Farfesa Ismail Adigun ya ce dukkan masu fama da ciwon gyambon ciki (Ulcer) suna iya yin azumi muddin za su kiyaye abincin da ke tayar da ciwon. A hirar
Wani Marubuci Ademola Adegbamigbe ya taba kawo labarin yadda aka sauke Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na farko daga kan karagar mulki a lokacin Firimiyan Arewa Ahmadu Bello a 1963.
Daily Trust ta ruwaito cewa an yiwa Aminu, tsohon Sarkin Kano, Marigai Ado Bayero tayin sarautan ne a daren ranar Alhamis amma ya ce yana bukatar lokaci domin ya yi shawara. A yau Juma'a ne ya amsa cewar ya amince da nadin da gwa
Kotun korafe-korafen zaben a farko ta baiwa Tambuwal damar yin binciken kayayyakin zaben da hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa (INEC) tayi amfani dasu wurin zaben a ranakun 9 ga watan Maris da kuma 23 ga watan Maris da ake sake
Shugaban masu rinjaye a majalisan dattawa, Ahmed Lawan, yace ra’ayinsa na son zama shugaban majalisan dattawa ya kasance muradin abokan aikinsa, da sabbin sanatoci.
Siyasa
Samu kari