Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
An tara miliyoyin kudi domin tura Yaran Kano karatu a waje inda mu ka ji cewa Kwankwasiyya Foundation ta samu fiye da miliyan 80 bayan wani kukan kura da aka yi.
Mutane kadan ne suka fito kada kuri'unsu a zabukkan kananan hukumomi da aka gudanar a jihar Jigawa a yau Asabar 29 ga watan Yunin 2019. Daily Trust ta ruwaito cewa tsirarun mutane kawai aka gano a layin zaben da wakilin ta ya ziya
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo jiya Alhamis, 27 ga watan Yuni, ya bukaci matasa da su nemi takarar mukaman shugabanci a kasar.
Kotun koli tayi watsi da karar da aka shigar na neman soke zaben Sanata Aishatu Dahiru Ahmed (Binani) na mazabar Adamawa Ta Tsakiya. Alkalai guda biyar ne suka amince da watsi da daukaka karar da dan takarar Abubakar Waziri ya yi
A wani zance da ya fito daga hannun Darakta Janar na yada labarai da al’amuran yau da kullum na gwamnan, Abubakar Shekara ya sanar cewa “daga cikin sabbin kwamishinonin akwai tsohon dan majalisar Sarkin Musulmi, Alhaji Isah Bajini
Da yake bayani ga manema labarai ranar Alhamis a Bauchi, shugaban kungiyar, Alhaji Bamanga Muhammad ya roki Shugaba Buhari da ya duba mutane irinsu Gwamna Abubakar wadanda suka yi mashi hidima a zaben da ya gabata.
Mun ji cewa ana kutun-kutun din kirkiro sharri da nufin batawa Rotimi Amaechi suna. Amaechi ya ce za ayi amfani ne da sunan hukumar NDDC na Neja-Delta wajen wannan aiki.
mun ji cewa wata Kotun kasar Italiya ta cigaba da shari’a kan badakalar mai da a ka yi lokacin Jonathan inda wani da ake zargi ya halarci zaman kotun da a ka yin a Ranar Larabar da ta gabata.
Kungiyar Chelsea za ta biya kungiyar Derby fam miliyan hudu idan ta dauki Lampard a matsayin kocinta. Lampard ya fara aiki a matsayin kocin Derby ne a 2018 inda ya yi nasarar kai kungiyar wasannin cike gurbin shiga gasar Premier a
Siyasa
Samu kari