Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Ƙungiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin Rabiu Musa Kwankwaso ta amince da kashi 30 cikin ɗari na mukaman shugabanci a jam'iyyar ADC mai adawa a Kano.
Keyamo ya ce: “Mutane kalilan ne kadai za su iya gayyata ta in halarci taronsu cikin dan takaitaccen lokaci, daya daga cikin wadannan mutane kuwa shi ne ministan sadarwa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Talata ne aka samu rahoton gwamnan ya sanar da Joana Kolo a matsayin guda daga cikin mutanen da yake muradin nadawa mukamin kwamishina a sabuwar gwamnatinsa.
Babban bankin CBN sun kawo sabon tsarin karbar kudi daga masu adana manyan kudi inda za a rika karbar kashi 2% zuwa 5% idan aka yi babban ajiya. Kuma masu cirr kudi daga banki za su rika biyan wani kason.
Ministan sadarwan Najeriya ya sake nada wani muhimmin mukami a ofishinsa jiya. Minista Isa Pantami ya zabi Affan Abuya cikin Masu taimaka masa. Pantami ya zabi shi ne ya rika taimaka masa wajen harkokin musamman.
Kotun sauraron karrakin zabe da ke zaman a Sokoto a ranar Talata ta bawa Hukumar zabe mai zaman kanta INEC umurnin sake zaben raba gardama a rumfunan zabe hudu da ke mazabar Binji na zaben dan majalisar jiha. Rumfunan zaben da za
Gwamna Abdulrahman Abdulrazak na jihar Kwara ya mika sunayen mata 4 ga majalisar jihar a cikin jerin sunayen kwamishinoninsa. Matan sun hada da Joana Nnazua Kolo mai shekaru 26 'yar karamar hukumar Edu ta jihar Kwara. Kolo, mai sh
Magu ya ratse sai ya ga bayan rashin gaskiya a Najeriya inda ya fadi yadda EFCC ta ke aiki da cewa sai sun samu hujja da shaidu kafin su damke wanda ake zargi. A karshe EFCC sun yi kira na musamman ga mutanen Najeriya.
Yarinyar Umar Ardo da aka sace a Abuja ta dawo da gida bayan an biya masu garkuwa da mutane daloli. Yanzu wannan ‘Diyar‘Dan takarar Gwamnan da shugaban kasa ta samu ‘yanci.
Fitaccen ‘Dan siyasar nan ya yi tir da kamen Mawaka. Shehu Sani ya koka yadda ake ta faman damke Mawaka a inda su kuma Mawakan da ke zagi da sukar ‘yan hamayya su ke cin karensu babu babbaka.
Siyasa
Samu kari