Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Duka ‘Yan Majalisar Jihar Ebonyi sun bar Gwamna daga shi sai halinsa bayan ya koma APC mai mulki, sun ce su na nan a Jam’iyyar, babu maganar su sauya-sheka.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin janye belin Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban tawagar gyaran fanshon ma'aikata
A ranar Talata, Nyesom Wike ya fadi ainihin dalilin da ya sa Gwamna Umahi ya bar PDP. Wike ya ce dama can alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC
Za ku ji Gwamnoni 4 da su ka canza sheka, su ka bar jam'iyyarsu daga 2015 zuwa yau. Mun kawo Tambuwal, Obaseki da sauran Gwamnonin da su ka yi watsi da PDP/APC.
CNG ta ce da Buhari da Gwamnoni, a matsayinsu na Shugabanni sun yi kasa a gwiwa. Wannan shi ne ra’ayin kungiyar manyan Ibo da ke zaune a Arewacin Najeriya.
An rubutawa shugaban kasa Buhari takarda game da binciken tsohon Shugaban EFCC. Kungiyar kasar waje ta na so Buhari ya maida tsohon Shugaban EFCC kan kujerarsa.
Kungiyoyin SEMON da Igbo Muslim Forum sun ce ana muzguna wa Musulmai a kasar Ibo, sun bayyana yadda ake yi wa Musulmai kisan gilla a kasar Ibo a kwanakin nan.
A waa hira a jiya, shugaban ASUU ya bayyana inda aka kwana a yajin-aikin da ake yi. Biodun Ogunyemi ya karyata ikirarin da Minista ya yi na shawo kan ASUU.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Samuel Ojebode a jihar Oyo, a ranar jiya Asabar, 14 ga watan Nuwamba.
Siyasa
Samu kari