A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Mun samu labari yanzu cewa Gwamnan Kaduna ya shiga sahun wanda su ka kamu da COVID-19.Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna ya shaidawa Duniya wannan ba da dadewa ba.
Sakamakon gwajin kwayar cutar Coronavirus da aka yi wa Gwamnan jihar Ondo, Mista Rotimi Akeredolu ya fito a ranar Alhamis inda ya nuna cewa gwamnan bai kamu da
Najeriya ta samu gudumuwar yaki da Coronavirus daga kasar waje. Yanzu dai Gwamnati ta rage hasashen da ta yi kudin gangar mai, kuma ta warewa yakar COVID-19.
Ahmad Lawan ya ce Coronavirus ta Majalisa ta tafi hutu Cutar COVID-19 ta sa an garkame Majalisa amma ‘Yan Majalisa za su makale a Abuja gudun wani aiki ya taso.
Wasu daga cikin Gwamnoni a Najeriya su na cigaba da harkokin gabansu duk da sun hadu da masu Coronavirus. Irinsu gwamnonin Ogun, Kaduna, Taraba su na aikinsu.
Labari ya zo mana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ofis, ba ya ganawa da kowa a lokacin COVID-19. Buhari ya cigaba da aiki ne da tsauraran matakai.
Mun samu labari cewa ta tabbata Gwamnan Kogi Yahaya Bello bai kamu da cutar Coronavirus ba. A Osun kuma Coronavirus ta sa ‘Dan Majalisar Najeriya ya rufe kansa.
Yanzu haka Hadimin shugaban kasa Abba Kyari ya kamu da cutar COVID-19. Don haka a jiya Talata ne aka ji Atiku ya yi wa Abba Kyari addu’ar samun lafiya ta Tuwita
Mohammed Atiku Abubakar ya ce karya ake yi masa da aka ce ya mikawa Gwamna Bala hannuna a filin jirgi. Mohammed Atiku ya ce gaisawa kurum su ka yi da baki.
Siyasa
Samu kari