Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Bode George ya yi kira ga hukumar EFCC ta binciki Asiwaju Bola Tinubu. George ya ce ya tashi daga ‘Dan Najeriya idan har Tinubu ya samu shugabancin kasar nan.
Ganin ana takun saka a Jam’iyyar PDP na reshen Jihar Kuros Riba, Kungiyar Gwamnonin PDP ta ziyarci Ben Ayade domin a hana shi sauya-sheka zuwa jam'iyyar APC.
Biyo bayan dakatar da Manajan Daraktar hukumar kula jiragen ruwan Najeriya, gwamnatin tarayya ta kafa kwamiti don gudanar wani bincike a hukumar cikin gaggawa.
Wata kungiyar karkashin inuwar #IstandwithBuhari# tace shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai saurari miyagun da ke kira gareshi ba da ya sauka mulki kafin cika.
Za a ji kungiyar Magoya bayan Tinubu ta zargi Gwamnan APC da yi wa Jam’iyya makarkashiya. SWAGA ta na zargin Gwamnan da kokarin kassara Jigon APC, Bola Tinubu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnatin Buhari kan hanyoyin da za a bi don tabbatar da an magance matsalar tsaro da kasar ke yi.
Mai digirin digirgir, Dr Auwal Mustapha Imam, wanda kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC a jihar Kaduna suka hana takarar kujerar shugabancin karamar hukuma.
Shugabannin tsaron kasar sun sake jaddada biyayyarsu ga gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da karyata duk wani shiri da aka ce na kifar da gwamnatin.
A rana irin ta yau, 5 ga watan Mayu shekaru 11 da suka gabata ne Tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Umaru Musa Yar'adua ya mutu yayin da yake kan mulki.
Siyasa
Samu kari