Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya bayyana cewa sun yi tatttaunawa da Iran da kyakkyawar niyya, kuma sun gabatar da tayi mafi kyau a Pakistan.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya bayyana cewa sun yi tatttaunawa da Iran da kyakkyawar niyya, kuma sun gabatar da tayi mafi kyau a Pakistan.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle, ya sallami dukkan kwamishinoninsa da masu mukaman siyassa na jihar. Kamar yadda takardar da mai bashi shawara.
Jam’iyyar APC ta janye dakatarwar da ta yi wa Hon. Gudaji Kazaure a jihar Jigawa. An dawo da Kazaure cikin jam’iyyar ta APC mai mulki, za a binciki lamarin.
Mohammed, dan Ahmed Gulak, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce marigayin ya sa masa albarka da ya kira shi ana gobe za a kashe shi.
Garba Shehu ya yaba da gwamnatin gwamna Ganduje, inda yace duk masu kushe gwamnatin Ganduje a baya to yanzu su suke cikin nadama saboda ci gaban jihar Kano.
Za a ji cewa wasu shugabanni na kungiyar SMBLF sun yi taro na musamman jiya a garin Abuja. Kungiyar SMBLF ta na goyon bayan a kai mulki zuwa Kudu a zaben 2023.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya jefar da wasu kudirori da ‘Yan Majalisa suka aiko masa. Akwai kudirorin Majalisar Dattawa da ake sauraron a rattaba masu hannu.
BMO ta zargi tsohon shugaban kasa Obasanjo da shirya makarkashiya don kifar da gwamnatin Buhari. Sai dai ba a ambaci sunan tsohon shugaban kasar ba kai tsaye.
Limamin Holy Promise ya fadi Jigo a APC da zai gaji kujerar Shugaban kasa. ya duba, Ayodeji Ipinmoroti ya gano Bola Tinubu zai karbi mulkin Najeriya a 2023.
Jami'iyya PDP ta bukaci shugaba Buhari da ya yi kokarin fadin gaskiyar cewa ya gaza a gudanar da mulkinsa na tsawon shekaru shida. 'Yan Najeriya sun yi sharhi.
Siyasa
Samu kari