Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Dr Kamal Kharrazi ya rasu bayan wani harin da Amurka da Isra'ila suka kai gidan shi bayan kashe matar shi a kwanakin baya.
Tsohon ministan harkokin wajen Iran, Dr Kamal Kharrazi ya rasu bayan wani harin da Amurka da Isra'ila suka kai gidan shi bayan kashe matar shi a kwanakin baya.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
Manyan mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga karamar hukumar Khana ta Ribas sun koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Laraba.
Jigon adawa, Segun Sowunmi ya fadi wadanda za su iya kawo wa PDP matsala a 2023. Sowunmi yana ganin karon Bola Tinubu ko Yahaya Bello ba za ta yi masu kyau ba.
Jam'iyya mai mulki APC, ta bayyana cewa idan ta fitar da wanda zai taka mata takarar shugaban ƙasa a 2023, kowa zai mamaki, PDP zata razana da shi nan gaba.
Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua ya bayyana matsayarsa a kan neman takarar kujerar gwamnan jihar Katsina a zaben 2023, ya ce a yanzu yana kan neman shawarwari ne.
Za a ji yadda Bola Tinubu ya hana Tunde Bakare zama Mataimakin Buhari a zaben 2015. Tsohon Jigon na CPC ya fadi yadda Tinubu ya jawo Buhari sha kashi a 2015.
Wata babbar kotu a Abuja ta dakatar shirin tsige mataimakin gwamnan jihar Zamfara daga mukaminsa saboda ya ki komawa jam'iyyar APC yayin da gwamna ya koma.
Gwamnan jihar Benuwai ya zargi APC da gwamnatinta cewa akwai manakisar da duke shiryawa a babban zaɓen 2023 dake tafe, shiyasa suka yi fatali da dokar INEC.
Wata kungiya ta na goyon bayan Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya zama Shugaban kasa. Magoya bayansa sun dura jihar Shugaban kasa ta Katsina.
PDP ta kai karar Gwamna, ‘Yan Majalisa, Jam’iyyar APC da Hukumar INEC a Kotu. Jam'iyyar na so a tsige Gwamna da ‘Yan Majalisun jihar Zamfara da su ka bi APC.
Siyasa
Samu kari