Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Shugaban jam'iyyar APC, Kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana shugaba Buhari a matsayin mai kaunar Najeriya, kuma shugaba nagari ne.
A makon nan ne aka bude wasu daga cikin iyakokin kasan Najeriya. Amma Gwamnatin Tarayya ba za ta bari a shigo da shinkafa, kwai, nama, mai da su taliya ba.
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Jaridar Daily Trust ta ce Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya fito da tsarin NMFPAN. Idan aka yi amfani da wannan tsari, yunwa za ta ragu a Najeriya.
Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.
Za a yi amfani da bashin fam $2.5bn ne domin karasa aikin AKK na gas nan da 2023, kuma ana sa ran a kammala kwangilar AKK kafin Shugaba Buhari ya bar mulki.
Wata kungiya ta fara kamfen a ranar Litinin ta hanyar kai ziyara ga sarakunan gargajiya kamar Olubadan na Ibadan, Oba Saliu Adetunji da Alaafin na Oyo, Oba.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana wajen kaddamar da littafin Goodluck Jonathan. Yace ‘Yan ta’addan Boko Haram suna samun Sojojinsu a cikin Almajirai a Arewa
Dino Melaye, tsohon Sanatan Kogi ya nemi yafiyar Jonathan, ya fadi wahalar da ya sha a mulkin APC, ya ce an kama shi fiye da sau 18, kuma ya shiga kotu sau 12.
Siyasa
Samu kari