Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sake rashi na wani jigonta a jihar Delta, Cif Lawrence Agbatutu. An sanar da labarin mutuwar nasa a ranar Litinin.
A jiya ne aka shirya taron gwamnoni da ke karkashin jam’iyyar APC a birnin tarayya Abuja. Dokar zabe ta raba kan Gwamnonin APC, an yi cacar baki a wajen taro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC inda suka tantance ranar da za a yi taron gangamin jam'iyyar APC na kasa a shekara mai zuwa.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ce, shugaba Buhari zai fitar da ranar da jam'iyyar ta APC za ta tsayar da ranar yin taron ta na gangami na kasa a shekara mai zuwa
Jam'iyyar APGA ta kasa ta bayyana gaskiyar rahoton dake yawo cewa gwamnan jahar Anambra, Willie Obiano, da Farfesa Soludo zasu sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki sun gana cikin gaggawa a babban birnin tarayya Abuja domin tattauna hanyoyin shawo kan matsalolin da suka addabi jam'iyya.
Tsohon Sanata kuma shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Walid Jibril, ya ce babbar jam’iyyar adawa ta PDP za ta fatattaki jam'iyyar APC mai mulkin kasa
Abdullahi Abbas ya fadi abin da ya sa na ce APC ta Gwamna, Matar Gwamna da ‘Dan Sarki ce, kuma yace sun san Shekarau zai ci amanar Ganduje yadda ya yi a baya.
Minista. sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali.Ibrahim.Pantami, ya nesanta kansa da fastocin da ake taɗa wa na takarar shugaban kasa .
Siyasa
Samu kari