Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
An sake taso da batun mutumin da zai yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu mataimaki a zaben shekarar 2027. Wasu na ganin cewa ba za a tafi da Shettima ba.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar Laraba, ya yi wa gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle maraba da zuwa.
Tsohon Mai magana da yawun bakin kwamitin neman zaben Atiku, Buba Galadima ya yi kaca-kaca da PDP, ya ce wanda bai san ciwon kansa ba ne zai zauna a cikin ta.
Dan majalisar wakilai na tarayya daga jihar Kogi, Tajjudeen Yusuf, ya ce Bello Matawalle gwamnan Zamfara dan siyasa ne da ke neman tazarce ido rufe, The Cable t
Jam'iyyar APC, ta mayar da martani bayan da PDP ta zargi APC da kitsa magudi a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana gaskiyar yadda lamarin yake da rushewar PDP.
Jam'iyyar PDP ta yi mulkin shugabancin Najeriya na tsawon shekaru kafin zuwan shekarar 2015 lokacin da APC ta karbi ragamar mulki a hannun Goodluck Jonathan.
Musayar yawu tsakanin PDP da APC na ƙara yawaita biyo bayan zargin da shugaban PDP na ƙasa yayi cewa, jam'iyya mai mulki na shirin maguɗin zaɓe a shekarar 2023.
Jam’iyyar PDP ta gudanar da zanga-zangar lumana a harabar Majalisar Tarayya. PDP ta na so a hana ba Mai ba Shugaban kasa shawara kujerar kwamishina a INEC.
Nyesom Wike ya ce Gwamnonin da suke sauya-sheka zuwa APC ba su san abin da ya kamata ba, ya ce Duk Gwamnan da ya bar PDP bayan ta yi masa komai, butulu ne.
A jiya ne jam’iyyar PDP ta bayyana abin da ya sa APC ta ke karbe mata Gwamnonin Jihohi a Najeriya. Uche Secondus ya ce babu abin da APC ta tsinana a mulkin ta.
Siyasa
Samu kari