Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Ahmad Lawan ya nuna damuwarsa a kan yawan mace-macen da ke faruwa a jihar Yobe. Ya yi kira ga yankunan da su bai wa hukumomi hadin kai don bincike kan lamarin.
Sojoji sun dakile ta’adin Miyagu a Kauyukan Galbi, Damba da Kabarasha a Kaduna. ‘Yan ta’addan sun dauki kashinsu a hannun Rundunar Sojojin a karawar da aka yi.
Wani matashi mai shekaru 30 mai suna James Samuel, ya kashe kansa ta hanyar rataya a wani daji da ke makarantar sakandiren gwamnati da ke Gurku a Nasarawa.
Nasir El-Rufai ya sanar da rasuwar majinyata biyu sakamakon annobar Coronavirus, kwanaki takwas bayan sanar da mutuwar farko da jihar ta fuskanta daga cutar.
Masu hakar kabari a jihar Kano da ke yankin Arewa maso Yamma, sun bayyana damuwarsu matuka kan yadda likafar yawan mace-mace ke ci gaba a jihar babu sassauci.
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi bayani a kan rahoton mace-macen da ke faruwa a yankin Azare na jihar. Ta ce yanayin zafin gari ne ke kawo mace-macen ba korona ba.
Jamhuriyar Madagascar ta bukaci aiko da maganin gargajiyar da take amfani da shi wajen yaki da cutar coronavirus ga Najeriya da sauran kasashen nahiyar Afrika.
Jonathan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 10 ga watan Mayu yayin da gwamnan jahar Bayelsa, Duoye Diri ya rantsar da shuwagabannin jam’iyyar PDP a Yenagoa.
Shugaban kasar Liberia, George Weah ya sanar bude Masallatai da Coci-coci a kasar daga ranar Juma’a, 15 ga watan Mayu a kokarinsa na dakile cutar Coronavirus.
Labarai
Samu kari