Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta bayyana cewa da yiwuwan a sake bude iyakokin Najeriya da aka rufe watan Agustan bara, Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmed,
Iyalan Ifeanyi Okereke, mai sayar da jaridar da dogarin Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila, ya kashe makon da ya gabata sun bukaci a biyasu diyyan N500m.
An hana sanatoci damar ganin Ndume a gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja, damar zuwa wurin sanata Ali Ndume, wanda aka garkame a ranar Litinin saboda rashinsa.
'Yan uwa da abokan arzikin Theresa Yohanna Bwai, mai shekaru 52 da danta, Bweifar Isaac, mai shekaru 22, su na cikin matsanancin tashin hankali. Shafin Linda.
Sakataren wani babban dan kasuwan Ingila, Matthew Moulding, yayi murabus bayan wanda yake yiwa aiki ya bashi euro miliyan 21.Moulding, mai kamfanin Hut Group.
Wata babban kotu a Jihar Kaduna, a ranar Talata, ta yankewa wasu mata biyu yaya da ƙanwa (Maryam da Rukaiya) hukuncin gidan yari an shekaru 10 saboda satar nair
An samu wadanda su ke yi wa tsohon Gwamnan jihar Zamfara yakin zama Shugaban APC. Suna ganin Kudu za su fito da Shugaban kasa, Arewa ta rike Shugaban Jam’iyya.
Hajiya Bisola Rahama Zakariyya, shugabar Ekkanemi College of Islamic Theology dake Maiduguri, ta rasu tana tsaka da gabatar da jawabi. al'amarin ya faru ne.
Gwamna Fintiri ya tayasu murnar zama zakaru cikin waɗanda suka zauna jarrabawar wanda hakan ya nun ƙwazo da ƙwarewarsu, ya ce gwamnatinsa nada aniyar farfaɗo da
Labarai
Samu kari