Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani Basiru a wuraren Rumawa dake karamar hukumar Ungogo akan zarginsa da ake da sacewa tare da lalata da yara mata a jiha.
Wata kotun Grade 1 dake Karu Abuja a ranar Takata ta yankewa wani mutum mai suna Kabiru Zakaru, hukuncin daurin kwanaki 40 a gidan gyara hali kan laifin sata
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya yi wa ɗan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat's martani kan iƙirarin da ya yi na cewa tsohon shugaban
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta'ziyyarsa ga Ministan sadarwa, Dr Isa Ibrahim Ali Pantami, bisa rashin diya da yayi ranar Litinin, 23 ga Nuwamba, 2020.
Rundunar Operation Thunder Strike ta mayar da harin 'yan bindiga da daren Litinin a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Daily Nigerian ta ruwaito yadda 'yan ta'adda.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana haka a ranar Talata, lokacin kaddamar da gwajin matatar man fetur mai tace gangar mai 5,000 a rana a Ibigwe, Imo. Shugaba B
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron kaddamar da sabon matatar man fetur na Walter Smith dake Ibigwe Oil Field, jihar Imo a ranar 24 ga Nuwamba, 2020.
Rundunar Operation Fire Ball ta arewa maso gabas ta ragargaji 'yan bindiga 23, sannan ta kwashe wani abu mai fashewa a hannunsu, wuraren Ngamdu, kusa da Borno.
Aisha Yesufu ta na kan gaba a tafiyar kawo ƙarshen rundunar SARS#EndSARS, wani kira da ya jawo hankalin duniya kan kitimurmurar da sashe na musamman mai yaƙi da
Labarai
Samu kari