Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Sahabi Danladi Mahuta, wani babban jigo a jam'iyyar APC a jihar Kebbi kuma malamin addini, ya ce ya kyautu a bawa dan yankin kudu takarar shugabancin kasa a zab
Matakan tsaro sun tsananta a farfajiyar babbar kotun Kano a ranar Alhamis ana saura sa'o'i 2 a fara shari'a a kan wadanda sukayi batanci ga musulunci da Annabi.
Alkalin babbar kotun tarayya ta Abuja, Okon Abang ya saka ranar Juma'a, 27 ga watan Nuwamba, domin yanke hukunci a kan bukatar belin Sanatan Borno, Ali Ndume.
Jam'iyyar APC ta jihar Legas ta fara fuskantar rabuwar kawuna cikin manyan 'yan jam'iyyar, Olajide Adeniran, ya zargi gwamnatin jihar ta yanzu, da damawa da mut
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana cewa yadda albasa ta yi tsada ya tabbatar da girman wahalar tattalin arzikin da ake ciki a yanzu a Najeriya.
Hukumar Sojin Najeriya ta amince da karawa Marigayi Kanal Dahiru Bako matsayi zuwa Birgediya Janar domin karramashi bisa sadakarwan da yayi, Murtala Abdullahi.
Manoman Najeriya a ranar Laraba sun yi Alla-wadai da kokarin da gwamnatin tarayya ke yi na sake bude iyakokin Najeriya na kasa, sunce zai tsananta abubuwa.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da ya lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na sata.
Akinwumi Adesina, ya yi watsi da ikirarin wani dan majalisar Birtanita, Tom Tugendhat, cewa Yakubu Gowon ya sace rabin kudin babban bankin Najeriya a 1975.
Labarai
Samu kari