Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Gammayar kungiyoyi masu zaman kansu da ke yaki da COVID-19 wato CACOVID ta nesanta kanta da sanarwar da kamfanin BUA ta fitar na cewa kamfanin na shirin siyo wa
A jiya EFCC ta koma kotu da mai dakin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Alkali Chika Obiozor ya cigaba da sauraron karar da ake yi tun shekarar 2017.
Gwamnatin Tarayya ta fara aikin hako man fetur a jihohin Arewa maso gabas. Timipre Sylva ya bayyana kokarin da ake yi na samar da fetur a yankin tafkin Chadi.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba a ranar Asabar 6 ga watan Fabrairu sun tare wata motar daukar gawa a babban titin Benin da ke jihar Edo sannan suka
Tsohon babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Lt. Janar Tukur Buratai (mai murabus) ya danganta nadinsa a matsayin shugaban sojojin saboda kaunar da mahaifinsa k
Dan majalisar tarayyar Nigeria mai wakiltar jihar Abia, Ossy Prestige ya riga mu gidan gaskiya, Premium Times ta ruwaito.Dan majalisar mai wakiltar, Aba North/
Da ya ke martani kan waɗannan rahotanni, mai magana da yawun rundunar yan sandan, a cikin wata sanarwa ya ce, "Rundunar yan sanda na na amfani da wannan damar
Dakarun sojoji na Operation Safe Haven, OPSH, sun kama wani da ake zargin shugaban masu garkuwa ne, Adamu Umar, da ake zargin ya sace wata mata a jihar Plateau.
Rikici da tashin hankali ya barke a wurin rijistar 'yan jam'iyyar APC a jihar Benue ranar Lahadi, hakan yayi sanadiyyar mutuwar shugaban jam'iyyar na Gboko.
Labarai
Samu kari