Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Babban kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta baiwa Mr Adeola Adedipe daman janyewa daga shari'ar almundahana da ake yiwa tsohon shugaban kwamitin fansho, Maina.
Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari na karya doka idan ya cigaba da tuburewa kan kin sallaman hafsoshin tsaron Najeriya ranar Alhams
Wasu ma'aurata sun sa yan Najeriya a soshiyal midiya darawa bayan bayyanar bidiyon liyafar bikinsu, an gano angon ya tunzura bayan amaryar ta cinye abincinsa.
Shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace sai an zage damtse kafin a samu nasarar yaki da 'yan ta'adda a Najeriya, Daily Trust tace.
Za ku ji abin da ya sa ake ganin cewa Jama’a su iya fama da hadarin rashin isasshen abinci kwanan nan. Ambaliyar ruwa da rigingimun manoma na cikin dalilan.
Mawakin ya ce duk mutumin da ya siya wa matarsa ko budurwarsa mota, amma ya bar mahaifiyarsa tana takawa da kafarta, zai fuskanci azabar Ubangiji idan ya mutu.
Mun ji cewa da alamu Donald Trump ya saduda, ya fara maganar dawowa siyasa a 2024. Trump ya ce ya na neman tazarce, amma idan bai yiwu ba, zai dawo nan gaba.
Wasu masu amfani da shafin sadarwar Tuwita sun yarda cewa an ɗauki farar fatar aikin ɗan sanda, amma Legit.ng Hausa ba zasu iya tabbatar da sahihancin ko farar
TCN tace an gyara tashar rarrabe wutar lantarkin da ta samu matsala 'yan kwanakin da suka gabata.Mukaddashin darekta janar na TCN, Sule Abdulaziz ya sanar.
Labarai
Samu kari