Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Dillalan shanu da na kayan abinci sun shiga yajin aikin kai kaya kasar kudu biyo bayan kin sauraranta da gwamnatin tarayya tayi. Basu sanaar da ranar dawowa ba.
Tsohon shugaban sashin mulki na rundunar sojojin ruwan Nigeria, Rear Admiral Aikhomu (mai murabus) ya rasu kamar yadda The Nation ta ruwaito.Aikhomu, mai sheka
‘Yan ta’addan Boko Haram sun sake kai wa Fasinjoji hari a kan titin Maiduguri. Sojojin Boko Haram sun kai hari a babbar hanyar ta Borno bayan harin Maiduguri
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar belin da Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa ya mika gabanta,The cable tace.
Majalisar dattijai a Najeriya sun amince da kashe wasu makudan kudade don sayawa 'yan sanda barkonon tsohuwa don inganta aikin 'yan sanda a fadin kasar Nigeria.
Nuƙusani wajen naɗa babban sarkin ƙabilar Tangale ya haifar da tarzoma da kuma firgici ga baƙi mazauna garin wanda hakan ya sa gwamnan jiha magana kan lamarin
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Mr. AbdulRashid Bawa.
Da alama zirar da Gumi yake kai wa wajen sulhu da masu garkuwa da mutane na neman barin baya da ƙura saboda zargin sa da ake yi kan zama malamin ƴan ta'adda
Gwamna Rotimi Akeredolu na Jihar Ondo, ya ce Godwin Obaseki, zai dawo APC. Gwamna Godwin Obaseki ya sauya-sheka daga jam’iyyar APC ya koma PDP ne a zaben 2020.
Labarai
Samu kari