Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Rahotanni sun ce gangar danyen mai ya tashi a kasuwar Duniya a farkon makon nan. Ana saida kowace gangar danyen mai a kan $71 a safiyar yau Litinin dinnan.
Tsohon shugaban kwalejin ilimi ta Zariya ta ya rasu da safiyar yau Litinin. An bayyana cewa, za a yi jana'izar sa a yau da misalin karfe 2:30 na rana a Zariya.
APC ta nuna rashin jin daɗinta tare kuma da yin Allah wadai da kisan wasu manoman jihar a yankin Isaba, kuma tana fatan ganin ankawo ƙarshen lamarin nan kusa
Tsokacin Edita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa shahrarren malami ne mazaunin jihar Kano wadanda ya shahara da wa'azi zamantakewan aure kuma ya yi wannan rubutu.
A Zaɓen da aka gudanar ranar azabar ɗin data gabata a jihar Delta, PDP ta kwashe dukkan kujerun Ƙananan hukumomi dana kansiloli a faɗin ƙananan hkumomi 25.
Hukumar Kiyayye Haddura ta Kasa, FRSC a jihar Bauchi ta tabbatar da rasuwar mutane 10 da wasu 12 da suka samu rauni sakamakon hatsarin da wata motar fasinjoji n
Ma'aikatar ilimi ta jihar Kwara ta soke hukuncinta na sake bude wasu makarantu 10 na jihar inda aka yi rikicin saka hijab cewar babbar sakatariyar ma'aikatar.
Dakarun ‘Yan Sanda sun je sun yi ram da wadanda su ka cafke Mai garkuwa da mutane. Yanzu haka an dura kan ‘Yan Sanda a kan kama wadanda su ka cafke Wakili.
Muhammadu Buhari ya jinjinawa Mataimakinsa Osinbajo a ranar da ya cika shekara 64 a Duniya. Ya ce na yi alfahari da ya zakulo sa a 2015 a takarar da su ka fara.
Labarai
Samu kari