Kungiyar Equipping The Persecuted ta yi gargadi kan yiwuwar hare-haren Kirsimeti a Arewa, DSS ta tabbatar da daukar matakan kariya yayin da ake shakku kan zargin.
Kungiyar Equipping The Persecuted ta yi gargadi kan yiwuwar hare-haren Kirsimeti a Arewa, DSS ta tabbatar da daukar matakan kariya yayin da ake shakku kan zargin.
Dan bindiga, Bello Turji ya fito da sabon bidiyo yana karyata zargin cewa Bello Matawalle ya ba ’yan bindiga kuɗaɗe, yana cewa ba a taba ba shi miliyoyi ba.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya ayyana ranakun Alhamis da Juma'a na kowani mako tsawon wata guda a matsayin hutu ga ma'aikata domin su je gonakinsu.
Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba ya bayar da umurni a kan komawar yan gudun hijira gidajensu da gonakinsu bayan sun shafe watanni a sansanonin IDPs a jihar.
Sanata Peter Nwaoboshi ya yi gagarumin nasara a babbar kotun tarayya da ke Lagas, inda kotu tayi watsi da karar da hukumar yaki da rashawa ta shigar a kansa.
Muhammadu Sanusi na biyu ya ce ba shi da ra'ayin neman wani mukami a ƙasar, sai dai ya ce zai ci gaba da faɗakar da al'umma a kan shugabannin da suka cancanta.
Wasu da ake zaton 'yan bindiga ne sun aika wani malamin jami'ar UNIBEN lahira sakamakon harbinsa da suka yi a ranar Asabar, 12 ga watan Yuni, a garin Benin.
Sanata Ali Ndume ya ce yafi samun natsuwa da kwanciyar hankali idan yana Maiduguri, babban birnin jihar Borno fiye da idan yana garin Abuja,babban birnin kasar.
Daliban makarantar FGC Birnin-Yauri a jihar Kebbi wacce ta tsira daga harin a ranar Alhamis ta ce bata tsamanin maharan da suka kai musu hari yan Nigeria ne.
Gwamnonin da aka zaba a jam’iyyar PDP sun yi wa hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari raddi, sun ce kalamansu ba sa yin kama da wanda shugaban kasa zai yi.
Tsohon sanata da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai, Sanata Shehu Sani ya yi Allah-wadai da gazawar shugabanni wajen kare dalibai a kasar.
Labarai
Samu kari