Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Ma’aikatan ofishin samar da walwalan babban birnin tarayya, Abuja, tare da taimakon jami’an tsaro sun kai samame wani fitaccen gidan karuwai a Abuja, kamar yadd
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace mutum tara daga kauyen Dangilmi wanda ke karkashin karamar hukumar Kachia da ke jihar Kaduna a ranar Juma'a.
Gwamnatin tarayya ta sake tsawaita wa'adin da ta diba na hada layikan wayoyi da lambar katin dan kasa zuwa 31 ga watan Disamba mai zuwa kafin ta dau mataki.
Antoni janar na tarayya kuma minsitan shari'a, Abubakar Malami, ya ce ba shi balle ofishinsa a dirar mikiyar da jami'an tsaro suka yi a gidan mai shari'a Mary.
Mun kawo Sarakunan Arewacin Najeriya masu-ci da suka fi dadewa a kan karagar sarauta. Daga cikin Sarakunan da suka yi tsawon rai akwai su Marigayi Ado Bayero.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara a ranar Asabar ta musanta labaran da ake yadawa na cewa kusa jami'an tsaro 20 ne 'yan bindiga suka halaka kan titin Shinkafi.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta yi tsokacin kan samamen da jami'an tsaro suka kai gidan Mary Odili.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung,Muhammadu Buhari na fama da matsalar bacin suna saboda wadanda ya yarda dasu ba su yin abinda ya dace a mulki.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Prince Uche Secondus, ya lashi takobin garzayawa kotun koli saboda rashin amincewarsa da hukuncin kotu
Labarai
Samu kari