Kungiyar Equipping The Persecuted ta yi gargadi kan yiwuwar hare-haren Kirsimeti a Arewa, DSS ta tabbatar da daukar matakan kariya yayin da ake shakku kan zargin.
Kungiyar Equipping The Persecuted ta yi gargadi kan yiwuwar hare-haren Kirsimeti a Arewa, DSS ta tabbatar da daukar matakan kariya yayin da ake shakku kan zargin.
Dan bindiga, Bello Turji ya fito da sabon bidiyo yana karyata zargin cewa Bello Matawalle ya ba ’yan bindiga kuɗaɗe, yana cewa ba a taba ba shi miliyoyi ba.
Annobar cutar COVID19 ta yi illa matuƙa ga magidanta da ɗai-ɗaikun mutane a Najeriya, yayin da wasu suka rasa ayyukansu, wasu kuma aka rage musu albashinsu.
Tauraron mawaƙin Nigeria, Olanrewaju Fasasi, da aka fi sani da Sound Sultan ya riga mu gidan gaskiya, Daily Trust ta ruwaito. A cikin wata sanarwar da aka fita
Yan sanda da wasu jami'an tsaro masu farin kaya sun zagaye yankin da cocin ya ke saboda tsoron yiwuwar kutsen mambobin #Revolutionnow da ke zanga-zangar kama wa
Yayin da guguwar sauya sheƙa take ƙara kaɗawa a faɗin Najeriya, gwamna Badaru na Jigawa, ya yaba da mulkin shugaba Buhari a wurin tarbar wani tsohon sanata.
Mukabalar da aka dade ana jira tsakanin Sheikh Abduljabbar da sauran malaman Kano ta kare da rigima domin an kasa tsayawa a tsayayyar matsaya, Daily Trust.
Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, Janar Yakubu Gowon ya bukaci 'yan Najeriya da su koma ga Allah kuma su koma ga gwamnati domin neman sauki a kasar
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Kajuru tare da 13 daga cikin iyalansa a wani samamen cikin dare da suka kai. Sun sace jikokinsa 2, matansa 3, hadimansa 2.
Wasu mutane ɗauki da muggan makamai sun farmaki wasu ma'aurata har cikin ɗakin baccin su, inda suka yi awon gaba da su a ƙaramar hukumar Toto, jihar Nasarawa.
Murna ya cika Atiku Abubakar yayin da daya daga cikin 'yan matan Chibok da suka kubuta daga hannun Boko Haram ta kammala karatun digiri a fannin lissafi a Yola.
Labarai
Samu kari