Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Samaila Dahiru, dalibin GDSS Kaya, ya bayyana yadda ‘yan bindigan da suka yi yunkurin halaka malaminsa suka harbe shi amma kuma ya tsira, The Cable ta ruwaito.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da canza wasu shugabanninta na jihohi (REC) tare da canza wasu daraktoci a shirye-shiryenta na zaben 2023.
Masu garkuwa da mutane sun sace wata Mrs Oladapo Bukola mai shekaru 45 da yaranta 2 a wuraren Pegi dake Kuje a Abuja.Bayan kwana 2 da sace wani Abdullahi Benda.
Jihar Adamawa ta dakatar da ayyukan wasu makarantun kwana na gwamnati duba da yadda lamarin tsaro yake kara tabarbarewa a yankuna daban-daban na Arewacin kasar.
Sanata Aliyu Wammako daga jihar Sokoto, ya nada mataimaka na musamman har mutum 18 domin su isar romon dimokradiyya a fadin mazabarsa da yake wakilta a majalisa
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta ba shugaba Buhari shawari, ta ce ya kamata shugaba Buhari ya duba irin alherin da Taraba ta yi masa ya bai wa jiharsu minista.
Rundunar 'yan sanda sun shaida cewa, wasu 'yan bindiga sun sace sarkin New Bassa ta jihar Neja, inda tuni aka tura jami'an tsaro da 'yan banga domin ceto sarkin
Shugaban kwamitin rundunar sojojin ƙasa a majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, yace har yanzun yana nan a kan maganarsa ta farko kan mika wuyan yan Boko Haram.
Wasu 'yan bindiga sun mamaye garin Kurami, inda suka sace iyalan dan majalisar dokoki mai wakiltar yankin a majalisar dokokin jihar Katsina. An sace matarsa
Labarai
Samu kari