Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Kungiyar cigaban garin Irigwe (IDA) tace ta karyata labarin cewa an yi zaman sulhu tsakaninta da Fulani Makiyaya a gidan gwamnatin jihar Plateau dakke Jos.
Yan bindiga a daren Juma'a su kai mumunan hari garin Magami dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja inda suka hallaka mutum akalla 20 lokaci guda ranar Larab
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Edo ta tabbatar da kisan Felix Olajide Sowore, kanin mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore da safiyar yau Asabar.
Gwamnatin Ondo ta ce ma’aikatan gwamnati da ba su karbi allurar korona ba yakamata su yi hakan nan da nan. Taa ce za a dauki mataki kan wanda bai bi umurnin ba.
'Yan Najeriya a sun shiga shafukan sada zumunta don mayar da martani bayan da wasu da ake zargin makiyaya ne suka sace wayar wata mata tare da sanya hotunansu.
Yan bindiga sun bindige Olajide, wanda kani ne ga mai gidan jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore, har lahira. Sowore ya sanar da hakan a shafinsa na Faceboo
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Kabir Muhammad Burkai, yaya ga Sakataren gwamnatin Katsina, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa ranar Laraba.
A kokarin gwamnati na ganin an magance matsalolin tsaro a Najeriya, ta ba da umarnin a katse ayyukan layukan wayar a fadin jihar Zamfara domin dakile 'yan bindi
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla, babban limamin masallacin Juma'a na Sambo Dan-Ashafa da ke Gusau, a ranar Juma'a ya gargadi 'yan bindigan da ke jihar su janye ko
Labarai
Samu kari