Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa bam ya tashi a wani masallaci da ke babbar Kasuwar Gamboru a Maiduguri a lokacin da mutane ke sallah.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Rikici ya mamaye tarukan jam'iyyar APC na kananan hukumomi a jihar Kano yayin da mambobin kungiyar goyon bayan Buhari, wani bangare na jam'iyyar suka yi taruka.
Mambobin jam'iyyar APC sama da 50,000 sun sauya sheka zuwa PDP a jihar Adamawa, inda suka bayyana cewa, sun yi hakan ne don ciyar da jihar da kasa baki daya gab
A kokarin magance matsalolin tsaro, gwamna Malam Nasiru El-Rufai ya yi alkawarin magance matsalolin tsaro a jihar Kaduna har ma da na Filato dake makwabtaka.
Kungiyar dattawan arewa ta NEF ta ce dakatar da sadarwa a arewacin Najeriya da kuma sanya kulle za su kara tabarbara harkokin tsaro ne kawai a yankin arewacin.
Tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman ya bayyana yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi a minista bayan ganin takardun sa bai wuci da sa’o’i 2.
‘Dan Majalisar Faskari ya tabbatar cewa ‘Yan bindiga sun tsere da wata ‘yaruwarsa jiya. Miyagun ‘Yan bindigan sun shiga har gidan Mai Unguwa, suka sace su.
Wani matashi ya hau karfen sabis, inda ya bayyana cewa shi dai ba zai sauko ba har sai ya samu dauki daga jama'a. Ya bayyana bukatar cewa, dole a yi masa aure.
Rahotanni da muke samu daga jihar Sokoto, sun bayyana cewa, wasu mutane 5 sun mutu yayin da suke raka gawar dan uwansu daga jihar Legas zuwa jihar Sokoto..
hukumar NDLEA ta cafke wani dan bautar kasa da alawa mai bugarwa da aka kawo masa daga kasar Burtaniya. An kuma kame wasu kayayyakin daga wasu sassan kasar nan.
Labarai
Samu kari