An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Hukumar kwana kwana ta Jihar Kano ta ceto wani dattijo mai shekaru 60, Adamu Manjo, da ya makale a cikin rijiya a Danshide Quaters a karamar hukumar Dala na ji
Dazu Muhammadu Buhari ya bada sanarwar nada sabon shugaban NCDC bayan tafiyar Ihekweazu wanda labari ya zo cewa ya samu babban aiki a hukumar lafiya ta Duniya.
Reverend Sister Emmanuella Ayanwu mai shekaru 34, daya daga cikin mutane 5 da masu garkuwa da mutane suka sata har suna kashe Olajide Sowore, kanin Omoyele.
Jami'ar Koyar Aikin Noma na Tarayya da ke Abeokuta (FUNAAB) da dakatar da wani malami a jami'ar, AbdulAkeem Agboola, kan zarginsa da karya a shekarunsa da sunan
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Hanan Buhari da mijin ta, Muhammad Turad Sha'aban sun yi murnar cikarsu shekara daya cif da aure a ranar Asabar.
Hukumar sadarwa ta ƙasa (NCC) ta ƙaryata rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa, ta bada umarnin a katse hanyoyin sadarwa baki ɗaya a jihar Katsina.
Alkaluma sun nuna Gwamnoni 8 ba za su iya rike kansu ba da agajin shugaba Buhari ba. Irinsu Legas, Ribas da Kaduna sun tattara abin da ya fi karfin jihohi 30.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce nasarar da jam'iyyar PDP ta samu na lashe zabe akwatinsa ya nuna cewa APC bata yi maguɗi ba da na'urar zabe na zaman
Kanal Mahamady Doumbouya ne zakakurin sojan da ya jagoranci juyin mulki a kasar Guinea kuma dama shi ne kwamandan runduna ta musamman ta GFS ne a kasar Guinea.
Labarai
Samu kari