Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Gwamna Nasir El-Rufai ya nemi Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) da ta daidaita makin daliban arewa da takwarorinsu na kudu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Katsina na diba yiwuwar kafa dokar hana makiyaya kiwon fili, amma zata samar musu da filin kiwo.
Malaman jami’a sun yi ca a kan hukumar DSS bayan sun taba wani Shugaba na ASUU. ASUU –ABU tace za a dauki mataki a kan DSS idan ba a binciki taba Farfesa ba.
Sakamakon musayar ruwan wuta tsakanin miyagun 'yan bindigan daji da 'yan banga da aka yi a yankin Mayaki da ke karamar Lapai ta Niger, 'yan banga 2 sun rasu.
A ranar Litinin aka ji Dr. Ifedayo Morayo Adetifa ya zama Darekta-Janar a hukumar NCDC. Mun kawo labarin inda Dr. Ifedayo Morayo Adetifa ya yi karatu da aiki.
Zauren dattawan arewa, NEF, a ranar Litinin ya ce ba ya sukar matakan tsaron kasa da wasu gwamnonin jihohin arewa maso yamma suka dauka da jihar Niger domin.
A sakamakon tashi tsaye da gwamnati ta yi wurin kawo karshen ta'addanci a wasu jihohin arewa, dakarun soji suna ta kai dakawowa tsakanin Zamfara da wasu jihohi.
Shugabannin 'yan bindiga masu tarin yawa da yaransu sun sheka barzahu a yayin luguden wutan da ake yi a jihar Zamfara, majiyoyi masu tarin yawa suke sanarwa.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce mafi yawancin 'yan bindiga fulani ne kaman shi, ya kara da cewa suna magana harshen Fulfulde kuma suna cewa su musulmi
Labarai
Samu kari