Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Hukumar yaki da rashawa, EFCC a ranar Juma’a ta gurfanar da tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, bisa zarginsa da amfani da takardun asibiti
Wani magidanci, Olanrewaju Adeniran, a ranar Juma'a, ya fada wa kotun kwastomare da ke zamanta a Mapo, Ibadan cewa ya dena kwanciyar aure da matarsa, Fatima, do
Sojojin Najeriya sun fatattaki wasu 'yan bindiga a yankin jihar Sokoto. An ce sun kutsa daji ne domin fattakar 'yan bindigan da suka addabi yankunan jihar ta So
Wata kungiyar kare hakkin bil adama, Take it Back Movement ta yi kira ga 'yan Najeriya daga yankin kudu su taya yan uwansu na arewa janyo hankalin gwamnati kan
Mutane uku sun rasa rayukansu ciki har da sifetan yan sanda sakamakon wani farmaki da fusatattun matasa suka kai ofishin ‘yan sanda da ke karamar hukumar Yagba.
Turkey - Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban kasar Turkiyya, Mista Recep Tayyip Erdogan, da safiyar Juma’a, 17 ga Disamba, 2021 a birnin Istanbul.
Rahoton binciken Aghughu Adolphus ya nuna yadda aka yi sama da akalla N8.5b. Akwai kudin da Majalisa ta cire, amma ba su koma cikin asusun gwamnatin kasa ba.
Wani ‘Dan bindiga ya yi shigar Budurwa, ya shiga coci ya yi awon gaba da mutane. Kafin wadannan miyagun ‘yan bindiga su yi nisa, ‘Yan Amotekun sun yi ram da su.
Hon. Justice G. M Kamyal na babbar kotu ta 9 na West of Mines da ke Jos, jihar Filato, ya fallasa yadda wani lauya ya yi yunkurin kai masa cin hanci har gida.
Labarai
Samu kari