Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama mutane 3 dauke da kayan sojoji buhuna 47 a jihar Legas. An kama mutanen da kwalaye 80 na miyagun kwayoyi.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama mutane 3 dauke da kayan sojoji buhuna 47 a jihar Legas. An kama mutanen da kwalaye 80 na miyagun kwayoyi.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Zaman kaso da tarar N5m su na jiran jami’in da ya yi awon-gaba da haraji a doka. Wajibi ne duk kudin da malaman haraji suka tara ya fara shiga asusun gwamnati.
Istanbul, Turkiyya - Shugaba Muhammadu Buhari yayi bikin murnar cikarsa shekaru 79 a birnin Turkiyya ranar Juma'a, 17 ga watan Disamba, 2021, cewar Garba Shehu.
Wani matashi dan Najeriya Abraham Airaodion, ya samu karramawa bisa gaskiyarsa bayan mayar da kudi 100,000 AED (N11,166,682.37) da wani fasinja ya manta da su.
A ranar Juma'a, 17 ga watan Disamba, Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya bada umurnin a kamo mawaki, Muhammad Danshanawa saboda yabon shugaban yan b
Ofishin kula da bashin Najeriya DMO ta kaddamar da sabon shirin karban bashin N250 billion na 'Sukuk' domin gina tituna a fadin tarayya. Wannan shine karo na 4.
Wata babbar kotun tarayya dak zamanta a birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin Mai Sharia Hamza Muazu ta tabbatar da tsagin Shekarau ta gudanar da zaben.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga mabiyansa mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) su kwantar da hankulansu bisa hukunci
Gwamnatin kasar Canada ta dage takunkumin da ta saka na haramta wa jama'ar kasashe goma na Afrika da suka hada da Najeriya shiga kasar, Jean-Yves Duclos yace.
Rahotanni sun bayyana yadda mutane 9 suka rasa rayukansu bayan farmakin 'yan bindiga a kananan hukumomin Igabi, Chikun, Zangon Kataf da Zaria a jihar Kaduna
Labarai
Samu kari