Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Masu garkuwa sun sace wani gidan gona, Jide Lawal, a gidan gonarsa da ke unguwar Agohun, Emoren - Imota, wani gari da ke kan iyakar jihar Legas da Ogun, The Pun
Mai fafutuka Aisha Yesufu ta je kafar sada zaumuntar zamani inda ta wallafa hotunan dan ta cikinta da ya kammala karatu a jami'ar Turai, Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.
Majalisar dokoki ta amincewa gwamna Abdullahi Ganduje ya ciyo bashin Naira biliyan 4. ‘Yan Majalisa sun amince a karbo aron kudi domin ayi ayyukan lantarki.
Kakakin Majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa abinda masu rajin ballewa daga Najeriya ke yi kwanakin nan ya nuna cewa basu da banbancin.
Yan majalisar tarayyar na kudancin Nigeria sun kafa kwamiti da zata bullo da hanyoyin da za a bi don ceto shugaban kungiyar masu neman kafa Biafra, Nnamdi Kanu.
An kama mutum fiye da 100 da ke ba ‘Yan bindiga bayanai a jihar Zamfara. Gwamna Bello Muhammad Matawalle yace sun kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai.
Rahoto da hukumar shirya jarabawar shiga jami'a a Najeriya (JAMB) ta saki ya nuna jami'o'i goma da aka fi daukan sabbin dalibai a 2020. Labarin da Premium Times
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Maigari Dingyadi, ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buharim zai yanke hukuncin karshe kan jami'in dan sanda, Abba Kyari.
Labarai
Samu kari