Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa babu wani canji da ya samu hadiman shugaba Buhari da cutar korona ta kama, kuma a halin yanzun sun killace kansu a gida.
A ranar Asabar, ranar da mabiya addinin kirista ke biki kirsimeti, wasu yan bindiga sun kai hari jihar Zamfara, inda suka kashe mutane kuma suka sace mata 33.
Wasu yan bijilanti sun bi sawun yan bindiga har cikin daji, sun yi musayar wuta, kuma sun samu nasarar ceto mutum 2 da aka sace a gona yayin da suka je aiki.
An hallaka ‘Yan bindigan da suka fake a sansanin Alhaji Zaki, Alhaji Mai daji da Kachalla Doso. Sojoji sun yi kicibis da ‘Yan bindiga a asibiti bayan sun yi rai
Rochas Okorocha ya bayyana wadanda ke da hannu wajen ba ‘Yan Sanda umarnin cafke surukinsa yace gwamnan jihar Imo ne ya zuga IGP, ayi wannan aika-aika a coci.
Ministan Buhari ya yi kaca-kaca da akidar tsundumawa yajin aiki da likitocin Najeriya ke dashi a halin yanzu. Ya ce babban aikinsu shi ne kare rayuka a farko.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar fatattakar wasu maharan ISWAP da suka dura yankin. An kama wasu biyar daga cikin 'yan ta'addan tare da hallaka bakwai daga ciki.
A ranar 26 ga watan Disamba, 2021, ‘Yan bindiga suka dura garin Zaria, suka bi gida zuwa gida suka sace wasu. An yi rashin sa’a, an yi gaba da iyalin 'dan sanda
Ameh Ebute yace wasu ‘Yan siyasa sun yi taron-dangi, sun taso Muhammadu Buhari a gaba. A jawabin kirmeti da ya fitar a makon da ya wuce, yace akwai zagon-kasa.
Labarai
Samu kari