Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Majalisar jihar Kano ta amince wa gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya karbo bashin N4 biliyan da ya ke nema domin kammala ayyukan wutar lantarki.
Hukumar lafiya ta jihar Legas ta kama wata Olufunke Adegbenro wacce babban asibitin Isolo na jihar Legas ya dauka aiki tun watan Yulin 2021, bisa amfani da taka
Rundunar sojin sama ta Najeriya ta bayyana cewa ita ke da alhakin sakin ma jama'ar kauye Buhari da ke karamar hukumar Yunusari ta jihar Yobe bama-bamai ta sama.
Kungiyar lauyoyin Najeriya reshen Abuja a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ta sanar da rasuwar shugabanta, Hauwa Shekarau, wacce ta rasu bayan rashin lafiya.
A yayin da ake ci gaba da jiran ci gaba da karar Nnamdi Kanu, wasu jiga-jigai daga yankin kudu sun ci alwashin kubutar Kanu daga tsar da aka yi a karkashin DSS.
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Plateau, Honarabul Abok Ayuba Nuhu ya ce ba zai kashe mahaifinsa ba saboda addinsu daban, rahoton Daily Trust. Abok ya yi wannan
A cewar Lauretta Onochie, daya daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, wani babban kwamandan IPOB / ESN ya shiga hannu.
Kakakiln majalisar wakilai ya musanta batun da ke yawo cewa ya kwatanta 'yan ta'addan IPOB da na Boko Haram har ma da na ISWAP. Ya yi karin haske kan batun.
Sufeta-Janar na ‘yan sanda na kasa, Usman Alkali Baba ya ziyarci Jihar Kwara. Kwamishinan ‘Yan sanda ya kawo kuka rashin isassun jami’ai da kayan aiki a Jihar.
Labarai
Samu kari