Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Gwamnatinsa ba zata gushe tana iyakan kokarinta wajen magance matsalar tsaron da Najeriya ke fama da su ba.
Tsohon sakataren labaran kungiyar lauyoyin Najeriya reshen Benin, Douglas Ogbankwa, ya bayyana cewa matan aure na iya karar mazajensu kan yin lalata da su.
Al'umman Ogbinbiri da ke karamar hukumar Ijaw ta kudu a jihar Bayelsa sun shiga alhini a jajiberin sabuwar shekara sakamakon mutuwar wani fasto da mutum shida.
Kungiyar dalibai musulmi ta MSSN ta fusata da yadda wasu bata-gari ke tauye wa musulmi 'yancin sanya hijabi a makarantun kudu maso yammacin Najeriya a yanzu.
Gidaje masu yawa na Najeriya ya zama dole su gyara janaretocinsu yayin da suke shirin shiga sabuwar shekara saboda yawan wutar da kasar ke samarwa ta ragu.
Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da karshen sabuwar shekarar da muke shirin shiga za'a fara amfani da layin dogon Kano zuwa Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan farmaki a jihar Kaduna, inda suka sace wasu mata a wani yankin jihar Kaduna. Wani jagoran matasa a garin, Jamil Kerawa ya
Daya daga cikin ministocin Buhari ya kamu da cutar Korona bayan shafe dogon lokaci yana tsallake rijiya da baya daga kamuwa daga cutar ta Korona. Ya bayyana kam
'Yan bindiga sun ttsinkayi yankin Mareri da ke babban birnin jihar Zamfara a ranar Juma'a kuma sun sace mata da diyar lakcaran kwalejin ilimi, Dr Abdulrazak.
Labarai
Samu kari