Hotunan yadda nadin sarautan Yusuf Buhari ya gudana a garin Daura

An yi Yusuf Buhari, da namiji daya tilo na Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, nadin sarauta matsayin Talban Daura kuma Dagacin Kwasarawa.

Wannan bikin nadin sarautan ya gudana ne a mahaifar garin Daura, jihar Katsina Yau Asabar, 18 ga Disamba 2021.

Daga cikin wadanda suka halarta akwai Mataimakij Shugaban kasa, Yemi Osinbajo; Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan; da Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje.

Sauran sunr Ministan Sufurin jirgin sama, Hadi Sirika; Ministan Neja Delta, Godswill Akpabio; Ministan Kimiya da Fasaha, Ogbonayya Onu; da Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Hakazalika dimbin Sanatoci da mambobin majalisa.

kalli hotunan:

Kara karanta wannan

Hukumar Kwastam ta yi ram da kwantena cike da bindigogi da harsasai a Tin Can Legas

Hotunan yadda nadin sarautan Yusuf Buhari ya gudana a garin Daura
Hotunan yadda nadin sarautan Yusuf Buhari ya gudana a garin Daura
Asali: Facebook

Asali: Original

Asali: Instagram

Asali: Legit.ng

Online view pixel