Hotunan Gwamnonin PDP sun tafi filin kwallon Real Madrid a Kasar Spain

Hotunan Gwamnonin PDP sun tafi filin kwallon Real Madrid a Kasar Spain

Madrid - Gwamnonin jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun shilla kasar Andalus dake nahiyar Turai.

Sanye da kayan gayu tamkar samari, Gwamnonin sun dauki hotuna a cikin filin kwallon kungiyar Real Madrid, Santiago Bernabéu.

Gwamnonin PDP sun hada da:

1. Seyi Makinde na jihar Oyo

2. Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa

3. Nyesom Wike na jihar Rivers

4. Samuel Ortom na jihar Benue

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

5. Okezie Ikpeazu na jihar Abia

Ga hotunan su:

Filin kwallon Real Madrid a Kasar Spain
Hotunan Gwamnonin PDP sun tafi filin kwallon Real Madrid a Kasar Spain Hoto: universidadeuropea.com
Asali: UGC

Hotunan Gwamnonin PDP
Hotunan Gwamnonin PDP sun tafi filin kwallon Real Madrid a Kasar Spain Hoto: Daily Trust
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel