
Real Madrid







Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa da kungiyar Real Madrid a kan Man City. Salah zai so ya rama abin da ya faru a wasan karshe na shekarar 2018.

Gwamnonin jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun shilla kasar Andalus dake nahiyar Turai. Gwamnonin na Sanye da kayan gayu tamkar samari..

A 2020 ne wani ‘Dan wasa ya cire wandonsa, ya yi zigidar saboda murnar cin kwallo a wasa.Hukuma ta hukunta wannan mutum a dalilin tube wando da ya yi a fili.

Shugaban kungiyar kwallon kafa na Real Madrid Florentino Perez mai shekaru 73 ya kamu da cutar covid 19 kamar yadda kungiyar ta sanar a ranar Talata, The Punch

Gwajin da aka yi jiya ya nuna cewa Zinedine Zidane ya na dauke da kwayar cutar COVID-19. Real Madrid ta na cikin matsala bayan ta rasa wasu wasanni a jere.

A jiya Bilbao ta dauki kofin Super Cup, ta yi waje da Madrid, ta doke Barcelona. A wasan, VAR ya tonawa Tauraro Lionel Messi asiri, Messi ya tashi da jan kati.
Real Madrid
Samu kari