Latest
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon minista a gwamnatin Muhammadu Bƴhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana shirinsa da ya zama shugaban kasan Najeriya.
Peter Obi ya ce yana maraba da hadakar 'yan adawa domin tunkarar APC a zaben 2027. Ya ce dole hadakar ta kasance domin ceto Najeriya daga kuncin rayuwa.
Yan mazabar tarayya ta Dala a jihar Kano sun fara zaman yadda za a dawo da ɗan Majalisarsu na tarayya, Aliyu Sani Madakin Gini, gida, za su masa kiranye.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na shirin koro yan Najeriya 5,144 gida saboda aikata laifuffuka da karya dokokin shige da fice, Najeriya za ta dauki mataki.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa akwai bukatar a samar da hukumar tsaro mallakin jiha domin taimaka wa jami'an rundunar 'yan sanda wajen yaki da rashin tsaro.
APC ta ce zargin Atiku na cewa ana ba jagororin jam'iyyun adawa cin hancin N50m ba shi da tushe. Ta zarge shi da neman mafita daga gazawarsa ta siyasa.
Jam'iyyar APC ta warware maganganun da Nasir El-Rufa'i ya yi kan rashin adalci. APC ta ce Abdullahi Ganduje yana shugabanci na gari a cikin jam'iyyar.
Shugaban kwamitin majalisar wakilai kan jami'o'i ya yi magana kan zargin cewa aun nemi cin hanci daga shugabannin jami'o'i kafin su amince da kasafin kudin 2025.
Fitaccen mawakin Najeriya Innocent Idibia, wanda aka fi sani da 2Baba ko kuma Tuface ya fito ya tabbatarwa duniya cewa ya saki matarsa Annie Idibia.
Masu zafi
Samu kari