Latest
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar diyar mataimakiyar gwamnan Akwa Ibom mai suna Mrs Blessing wacce ta rasu a birnin Port Harcourt da ke jihar Rivers a yau Talata.
Babbar kotun jihar Ogun ta soke naɗin basaraken Ilawo, ta ce Gwamna Dapo Abiodun ya rainata da ya ci gaba da harkokin naɗa sarkin duk da an shigar da ƙara.
Kungiyar ma'aikatan jinya da unguwar zoma (NANNM) ta yi barazanar shiga yajin aiki a jihar Katsina. Kungiyar ta bukaci gwamnatin jihar ta samar da tsaro.
Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yammacin Najeriya. Yayin da Musulmai suka nuna goyon baya, Yarbawa sun ce ba su yarda ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan barazanar da ke tunkarar dimokuradiyyar Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa wata tankar mai da ke gudun wuce sa'a ta yi hatsari da wata mota da ke ajiye a gefen titi a jihar Neja lamarin da ya sa ta fashe nan take.
Kungiyar Izala ta yi martani ga Sheikh Muhammad Bin Usman Kano kan masallacin Sahaba. Wanda ya gina masallacin ya ce sharrin shaidan ne ya kawo sabanin.
Fitaccen malamin cocin nan da ya shahara wajen hasashen abin da zai faru, Primate Ayodele ya ce yan ta'adda na shriye shiryen kai farmaki a jihohin Arewa 8.
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira biliyan 4.8 don ciyar da mabukata 189,000 a Ramadan. Haka kuma, za a gyara asibitoci 114, wanda zai ci Naira biliyan 9.7.
Masu zafi
Samu kari