Latest
Ambaliyar ruwa ta afku a Yobe, inda ta shafi gidaje 4,521 tare da raba mutane fiye da 12,000 da muhallansu. Gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa a inda abin ya faru.
Dubunnan magoya bayan APC a Sokoto sun koma ADC saboda tsaro da talauci, inda Sanata Gada ya ce lokaci ya yi na ceto Najeriya daga gazawar masu mulki.
Mambobin PDP a majalisar dokokin jihar Taraba sun kai 16 yayin da yan Majalisa 3 daga jam'iyyun NNPP da APGA sun sauya sheka a hukumance ranar Litinin.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar fitacciyar yar wasan barkwanci, Nwayi Garri yayin da take wasa a wani taro da matar gwamna ta shirya a jihar Abia.
Jam'iyyar PDP ta dauki mataki kan wanda zai ci gaba da shugabantarta har zuwa lokacin da za ta zabi sababbin shugabanni na kasa. Ta daga darajar Umar Iliya Damagum.
Kamfanin sadarwa na MTN ya tabbatar da kammala gyaran turken sadarwar da aka lalata, wanda ga kawo tsaiko da katse harkokin sadarwa yankunan Kano da jihohi 2.
Tsohon mai magana da yawun marigayi Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya yi bayani kan dalilin da ya sa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya tsani ubangidansa.
Hukumar INEC ta tabbatar da fara rijistar masu zabe a fadin kananan hukumomi 774 da ke Najeriya da cibiyoyi na musamman, ta bayyana abubuwan da za a yi.
Shugaban kwamitin amintattu na kungiyar Izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina Sautus Sunna ya fadi alakarsa da jagoran Darikar Tijjaniyya, Ibrahim Inyass.
Masu zafi
Samu kari