Latest
Gwamnatin tarayya ta nemi sabon bashin dala miliyan 300 daga Bankin Duniya don inganta kiwon lafiya, NCDC ce za ta aiwatar da shirin a shekarar 2026.
APC na shirin kafa gwamnatin basaja a Kano don sa ido kan ayyukan Gwamna Yusuf, tare da gabatar da rahotanni da shawarwari na inganta tafiyar da mulki.
Rahotanni da muke samu sun ce tsohuwar Jakadiyar Najeriya a Trinidad da Tobago, Ambasada Nne Furo Kurubo, a jihar Lagos tana da shekara 84 a duniya.
Hedikwatar Raabitatul Aima Wal Hulamoh ( kungiyar limamai da malamai) na yankin Yarbawa ta sanar da ranar fara azumin watan Ramadana na 2025 a Najeriya.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya gargadi Bola Tinubu kan zaben 2027 inda ya ce dole ya sasanta da Arewacin kasar domin samun nasara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya shiga cikin batun takaddamar filin jami'ar BUK domin kawo karshen matsalar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gano mawaki, Innocent Idibia da masoyiyarsa yar majalisar Edo, Natasha Osawaru duk da gargadin mahaifiyarsa kan lamarin.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya caccaki gwamnatin jam'iyyar APC. Ya yi wa 'yan siyasa wankin babban bargo kan sauya jam'iyya.
An bayyana yadda wasu tsagerun dalibai suka kutsa dakin kwanan dalibai tare da yiwa dalibai satar da ta dauki hankalin jami'an tsaro. AN kama wasu daga ciki.
Masu zafi
Samu kari