Latest
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Katsina ta lashe zaben shugabannin kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. APC ta lashe dukkanin kujerun gabadaya.
Yayin ake shirye-shiryen zaɓen 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nada sabon mataimaki na musamman kan matasa da tsare-tsare.
Yayin da tarun matsaloli suka yi yawa a Arewa, Sheikh Murtala Bello Asada ya ce zai yi wahala Tinubu ya tsallake zabe a 2027 ya danganta hakan da nakasa yankin.
Yayin da ake zargin neman ta da husuma, Gwamna Ademola Adeleke ya zargi tsohon gwamna Adegboyega Oyetola da shirin tayar da zaune tsaye a Jihar Osun.
Mutane da dama sun soki Gwamna Uba Sani na Kaduna da ya taya Nasir El-Rufai murnar zagayowar haihuwarsa, yana mai masa fatan alheri da kariya daga Allah.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa zanga-zanga ta barke a jihar Ondo wanda ya yi sanadin asarar dukiyoyi da kuma kona ofishin yan sanda bayan zargin mutuwar matashi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai murnar cika shekara a duniya. Tinubu ya yaba da hazakarsa.
Gwamnatin Najeriya ta shirya daukar ma’aikatan lafiya 28,000 da USAID ke daukar nauyi, domin karfafa kiwon lafiya da rage dogaro da kasashen waje.
Shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya ce Arewa ta hakura da takarar 2027, amma wasu manyan yankin sun ce wannan matsayi barazana ce ga tsarin dimokuradiyya.
Masu zafi
Samu kari