Latest
Manyan 'yan siyasa ciki har da Sanatoci, tsofaffin gwamnoni da shugaban APC na kasa sun halarci daurin auren Sanata Kawu Sumaila a jihar Kano a ranar Jumu'a.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar cewa za ta fara daukan aikin 'yan sanda a shekarar 2025. An bayyana matakin da masu neman aiki za su bi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa tsohon sanatan Bauchi ta Kudu, Lawal Yahaya Gumau, ya rasu a Abuja bayan gajeriyar rashin lafiya inda aka shirya yi masa jana'izarsa.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta samar da cibiyoyin kera kayan gini a jihohi da suka hada da Gombe, Kano da sauransu domin karya farashin kayan gini a Najeriya.
Al'ummar Remo da Gwamnatin Ogun sun shiga jimami bisa rasuwar Oba Idowu Basibo, wanda ya shafe shekaru 22 yana mulkin Iperu, Bola Tinubu ya jajanta musu.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai sun je ta'aziyya gidan marigayi Edwin Clark.
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya ya tona yadda marigayi Janar Sani Abacha ya shirya kisan MKO Abiola.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya ciri tuta a tsakanin gwamnoni, ya lashe lambar yabo ta gwarzon tsaftar muhalli saboda koƙarin da yake yi a fannin.
Bayan dan majalisar Amurka ya yi tone-tone kan daukar nauyin ta'addanci, tsohon shugaban Kiristocin Najeriya, CAN, Samson Ayokunle, ya ce zargin ya zo a makare.
Masu zafi
Samu kari