Latest
An ta hasashen ficewarsa daga APC, tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sake yin magana kan zaben 2027 da kuma hanyar ceto Najeriya daga halin da take ciki.
Shugaban karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, ya dauki nauyin dalibai 1,100, ya kaddamar da gyaran makarantu, rabon kayan karatu, da tallafawa matasa.
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Babangida ya bayyana musabbabin kifar da tsohon shugaban kasa a Najeriya, Muhammadu Buhari inda ya ce an tauye hakkin sojoji.
Rahotanni sun ce Fadar Vatican ta tabbatar cewa Fafaroma Francis yana cikin mawuyacin hali bayan matsalar numfashi da kuma sauran matsaloli da ke damunsa.
Yayin da ake ta hasashen hadakar jam'iyyun adawa, Nasir El-Rufai, ya gana da shugabannin PDP a sirrance, abin da ya tayar da jita-jitar ficewarsa daga APC.
Kwanaki ƙadan bayan wasu daga cikin yan PDP sun koma APC a jihar Kaduna, shugabanta, Edward Masha, ya ce daman sun ci amanar jam'iyyar a zaben 2023.
Hukuncin da aka yankewa Mubarak Bala, Yahaya Sharif, da wasu mutane uku saboda ɓatanci ya sake janyo muhawara kan 'yancin yin addini da ma hakkin ɗan Adam.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wata jami’in shige da fice, Christian Oladimeji ta gamu da tsautsayi bayan yan sanda sun dirka mata harbi a Minna ta jihar Niger.
'Ya'yan marigayi Janar Sani Abacha sun yi martani bayan Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya wallafa littafi kan tarihin rayuwarsa ya yi magana kan Abacha.
Masu zafi
Samu kari