Latest
Gwamnatin Najeriya za ta yi kidayar jama’a da gidaje ta amfani da fasahar zamani, inda NPC ke shirin nemi tallafi daga abokan hulɗa don kammala aikin.
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi ya bayyana cewa ba makawa sai shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Sanata Nwoko ya fice daga PDP zuwa APC, lamarin da ya jawo aka bukaci kotu ta kwace kujerarsa, sannan ta umarci INEC ta gudanar da sabon zaɓe cikin kwanaki 60.
Dan majalisa mai wakiltar Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar wakilai, Kabiru Alhassan Rurum ya yi watsi da dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar NNPP.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Edo a inuwar jam'iyyar LP, Olumide zakpata ya sanar da rasuwar mahifinsa da kuma kawunsa, ya ce rashinsu ya jijjiga shi.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa al'umar da yake wakilta ne ke karfafa masa gwiwa wajen gudanar da manyan ayyukan ci gaban da ya dauki idon duniya.
An samu gagarumar asarar kayayyaki na miliyoyin naira bayan an samu tashin gobara a wata fitacciyar kasuwa da ke jihar Zamfara. 'Yan kasuwa sun shiga jimamim
Birgediya Janar kukasheka mai ritaya ya ba gwamnatin Bola Ahmed Tinubu shawara a kan matakin da za ta dauka wajen kawo karshen ta'addancin da ya addabi Arewa.
Jam'iyyar NNPP a Kano ta zargi Sanata Kawu Sumaila da, Abdullahi Sani Rogo, Alhaji Alhassan Rurum, Aliyu Madakin gini da wani guda daga da cin dunduniyar jam'iyya.
Masu zafi
Samu kari