Latest
Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta fitar da sanarwa kan daukar ma'aikatan lafiya domin aikin hajjin bana. Za a fara daukar ma'aikata a ranar 8 ga watan Maris.
Ana tsaka da ce-ce-ku-ce kan zargin Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi, an bankado wani abu irin haka da ya faru da ita da Reno Omokri.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Legas ta kama mutane 35 da ake zargi da fashi da makami. 'Yan sandan sun bayyana cewa an gurfanar da su a kotu.
'Yan kasuwa da dama sun shiga cikin halin jimami bayan tashin wata mummunar gobara a jihar Sokoto. Gobarar ta lakume shaguna da dama a fitacciyar kasuwa.
Hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, da ɗansa, Chinedum Orji, da wasu mutane biyar kan zargin almundahanar N47bn a kotun Abia.
Fitacviƴar jaruma a masana'antar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta ce babu maganar an shigo azumi, duk wanda ya ɗauki alhakinta, Allah ya bi mata hakƙinta.
Kamfanin NNPCL ya bayyana cewa za a samu saukin farashin man fetur a Najeriya idan darajar Naira ta karu> Ya ce zai kara gidajen man fetur zuwa 2,000.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani fitaccen ɗan bindiga a jihar Katsina, Abu Radde da yaransa sun miƙa wuya ga jami’an tsaro inda suka saki mutum goma.
Shugaba Bola Tinubu ya samu mukamin sarauta mafi girma a jihar Akwa Ibom. Gwamnan jihar da sarakuna ne suka taru wajen ba shi sarautar a Aso Villa.
Masu zafi
Samu kari