Latest
Tace fina-finai a Kano na kare tarbiyya da addini, amma masana da ’yan fim na ganin hakan na tauye fasaha da ’yancin fadin albarkacin baki da kuma dakile Kannywood.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an rundunar tsaron jihar Katsina. Sun kashe wasu daga cikinsu har lahira.
Sarkin Kano, Mai martaba, Muhammadu Sanusi II, ya yi godiya na musamman ga Allah da Gwamna Abba Kabir bisa dawowa kujerar sarautar da aka tsige shi.
Mun sami rahoto cewa jami’an tsaron a sun kama dagacin Guiwa da wasu mutum 13 bisa zargin taimaka wa ‘yan bindiga a karamar hukumar Mashegu a Niger.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya nuna cewa bayan zaben 2027, da wuya ya sake tsayawa takarar neman wani mukami.
Rundunar 'yan sandan Imo ta kama wani basarake mai ikirarin gadon sarauta bayan shekara daya da rasuwar mahaifinsu, Chris Obasi, a gidansa da ke Ajah a Lagos.
An fara zarge-zarge kan makomar siyasarsa da Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benue ya ƙauracewa taron da APC ta shirya don mara wa Bola Tinubu baya a 2027.
'Yan majalisar dokokin jihar Katsina sun cimma matsaya kan tazarcen Gwamna Dikko Umaru Radda a zaben 2027. Sun amince ya yi wa'adi na biyu a mulki.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Sultan Sa'ad Muhammad Abubakar ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda yake karfafa zaman lafiya tsakanin addinai.
Masu zafi
Samu kari