Latest
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi magana a ranar yara ta 2025 inda ya ce za a tabbatar da kare yara daga cin zarafi da musguna musu. Ya ce za inganta rayuwar yara.
A labarin nan, za a ji Sojojin Najeriya sun dakile hari a Sabon Marte, sun kashe 'yan Boko Haram da ISWAP da dama. Sojoji biyu sun rasa rayukansu yayin fafatawar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya yabawa Bola Tinubu da ya takawa Nyesom Wike birki kan rufe ofishin PDP da wasu wurare a birnin tarayya.
Za a ji Gwamna Babagana Zulum ya gana da Tinubu a Abuja kan tsaro, ya ce ba zai bari Boko Haram da ISWAP su mamaye kowace ƙaramar hukuma a Borno ba.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da Sheikh Saleh bin Abdullah Al Humaid a matsayin limamin Arafa da zai yi huduba wa miliyoyin musulman duniya a Namira.
A labarin nan, za a ji cewa dan kunar bakin wake ya kashe kansa a lokacin da ya so shiga Barikin Abacha, Abuja, ya jikkata wasu a yayin da bam dinsa ya fashe.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta fara biyan ma'aikata bashin N35,000 da ta masu alƙawari a watannin baya.
Shugaban kasa, Bola Ahmes Tinubu ya karɓi bakuncin shugaban hukumar FIRS na ƙasa, Zacch Adedeji, awanni bayan FCTA ta rufe ofishinsa da ƙwado yau Litinin.
Masu zafi
Samu kari